Aikin Babban Hargitsi 2.0
Ka zama daya daga cikin wadanda zasu rabar da miliyoyin wannan littafi a shekara to 2023 da 2024
Ellen G. White
Daya da cikin wadanda suka kafa ekkilisiyar Seventh-day Adventist
Ina da muradin ganin nasarar rabar da wannan littafin fiya da kawanne... domin a cikin Babban Hargitsi, an bayyana sakon kashedi na karshe ga duniya a bayyane fiya da kowanne littafi.
Saukewa
Yaruka
Ted N.C. Wilson
Shugaban Ikkilisiyar Seventh-day Adventist
Ted N.C. Wilson
Shugaban Ikkilisiyar Seventh-day Adventist
Yadda za'a samu shiga
Mataki
Gabatar da Aikin ga Hukumar Ikilisiya
Mataki
Zaɓi Yankin Watsawa
Mataki
Kayayyakin oda
Mataki
Rabarwa
Ubangiji ya ingizani domin na rubuta wannan littafin domin ba tare da bata lokaci ba, a samu rabar da shi a kowanne bangare na duniya, domin sharrudan dake cikin suna da muhimmanci domin shirya mutane su tsaya a ranar da Ubangiji zai bayyana.
ELLEN G. WHITE, RUBUTUN FARKO 24, 1891
Sauke Babban Hargitsi da wadansu rubutanni masu anfani
Takaitawa
Ko kana tunanin cewa duniyan tana kara kyau ne ko kuwa abubuwa suna kara tabarbarewa? Babu shakka mutane da yawa sun gaskanta cewa duniyan tana kara lalacewa. Kila rashin bege da ke kunshe a cikin al'adu na mummunanun labarai, ko kuma muna da masaniya game da gaskiya mara aibi wanda aka gabatar a wannan littafi: akwai mummunar abu a cikin duniya wand bamu da ikon ko karfin gyarawa.
Babban Hargitsi bai bayyana asalin faduwar mutum kadai ba, amma ya bayyana asirin gwagwarmaya na tashin hankali, rashawa da rashin ka'ida. A wannan aiki za ka gane cewa mugunta na da nata lokaci, adalci na da nasara, sannan zunubi tana da karshe. Idan kana da shiri domin karshen wannan duniya da kuma sabuwar duniya mai zuwa, ya wajabta ka karanta wannan littafi.
Yare:
Mafi Zazzagewa